Monday, October 19
Shadow

‘Yan majalisar jihar Rivers 2 sun ce sun janye daga yunkurin tsige Gwamna Fubar

‘Yan majalisar jihar Rivers 2 sun bayyana janyewa daga yunkurin tsige gwamnan jihar, Simi Fubara.

‘Yan majalisar sun ce sun dauki wannan matakine biyo bayan kiraye-kirayen dattawa a ciki da wajen jihar ta Rivers su canja matsayarsu.

Sun ce duk da gwamnan yayi laifi na karya dokar kundin tsarin mulki amma suna kira ga abokan aikinsu da su duba au sassauta a janye wannan matsaya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan kuna da wanda ya zamar muku ala kakai, Qadangaren Bakin Tulu, Wanda kuke ga kamar ba za'a iya tureshi ba to ku dage da Addu'a>>Inji Sheikh Mansur Yelwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *