Thursday, November 12
Shadow

Motar da Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango Zalunci ne>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa, motar da Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango zalinci ne saboda be baiwa malamai da suka tayasu yakin neman zabe irin motar ba.

Ya kara da cewa malaman ma Allah ya kara gashinan irin sakayyar da aka musu, gobe ma sai su kara.

https://www.tiktok.com/@aboukar.mmd/video/7594477549971836171?_t=ZS-93137sSZh0j&_r=1
Karanta Wannan  Kada Ku tayar da hankulanku ni dinnan an taba yanke min hukuncin daurin rai da rai tare da Obasanjo amma gashi mun samu 'yanci>>Shehu Sani ya gayawa Inyamurai kan yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *