
Kamfanin sadarwa na MTN sun sanar da kullewa a yau 9 ga watan Yuli daga karfe 12:30 AM zuwa 2:30 AM.
Sun ce a yayin wannan gyara, masu hulda da su ba zasu iya saka data ba ko kuma duba kudin wayarsu ba.
Sun nemi hadin kan mutane wajan wannan lamari da bayar da hakuri.
