Thursday, July 16
Shadow

Wannan mutumin na tattaki daga Ibadan zuwa Abuja dan ganawa da shugaba Tinubu

Wannan mutumin ya kudiri aniyar yin tattaki daga Ibadan zuwa babban birnin tarayya, Abuja dan ganawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Yace zai yi hakane a madadin matasan Najeriya.

Karanta Wannan  Ji yanda wani ya Hàllàqà mahaifiyarsa saboda ya gaji da yi mata Hidima kuma ta tsufa sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *