Friday, July 17
Shadow

MTN sun sanar da kulle ofishinsu dan yin gyara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kamfanin sadarwa na MTN sun sanar da kullewa a yau 9 ga watan Yuli daga karfe 12:30 AM zuwa 2:30 AM.

Sun ce a yayin wannan gyara, masu hulda da su ba zasu iya saka data ba ko kuma duba kudin wayarsu ba.

Sun nemi hadin kan mutane wajan wannan lamari da bayar da hakuri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Ladidi Tubeless ta yi rawa irin ta 'yan mata data jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *