Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kwanta a kasa tana ta Burgima saboda murnar samun aiki bayan shekaru 18 da kammala karatu

Wannan matar ta dauki hankula bayan da ta kwanta kasa tana ta burgimar murna biyo bayan takardar samun aikin data karba bayan shekaru 18 da kammala karatu.

Da yawa sun yi ta tayata Murna.

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1965088325683016174?t=TQPsErpVsswPRPJf_xTsug&s=19

Karanta Wannan  Wannan Hoton Na shugaba Tinubu ya dauki hankula inda mutane ke cewa ya kamata a hukunta Telan da ya masa wannan dinkin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *