Tuesday, August 11
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani dan siyasa ya fashe da kuka saboda an hanashi fitowa takara

Wannan wani dan siyasa ne a jihar Kwara da ya so fitowa takarar dan majalisa jiha amma aka cire sunansa daga cikin jerin ‘yan takarar.

Hakan yasa ya fashe da kuka yana korafi.

Rahotanni sun ce a baya mawaki ne dake yiwa ‘yan siyasa waka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Zawarawan Arewa ke tallata kansu a kafafen Sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *