
Murtala Idris Ya Damka Kyautar Bajimin Da Ya Baiwa Rarara Ta Hannun Abdullahi Alhikma, Inda Alhikma Ya Yî Godiya A Madadin Mawaƙin
Daga ƙarshe Alhikma ya tambeye shi “ko akwai wani abu da kake so ya sa ka yi haka? Sai Murtala yace “Ni dai nabyi masa ne saboda irin kaunar da nake masa, ina kuma fatan ganin mun haɗu da shi a gaske”.
Daga Abubakar Shehu Dokoki