Tuesday, September 8
Shadow

Mutane basu Daddara: Kalli Bidiyon yanda wata motar Dakon Mai ta fadi mutane suka yi Tururuwa suna dibar Ganima

Wannan Bidiyon motar tankar man fetuŕ ce data fadi mutane suka yi Tururuwa suna dibar Ganima.

A irin hakane dai akan samu tashin gobara a rasa rayuka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda babbar mota ta bi ta kan 'Yansandan Najeriya 2 ta kàshe su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *