
Hukumar kula da gidaje Yarin Najeriya, NCS ta bayyana cewa mutanen dake zaune suna jiran a yanke musu hukunci a gidajen yari sun kai dubu hamsin.
Sannan wadanda aka yankewa hukunci basu wuce dubu 25,000.
Hakan na zuwane yayin da ake fama da rahotannin cinkoso a gidajen yarin Najeriya.