Friday, September 11
Shadow

Indai wannan watan da muke yin Maulidi Bidi’a ne, to Allah ne farkon dan Bidi’a>>Inji Wannan malamin

Wannan malamin dan darika ya fito ya bayyana cewa, Indai Maulidi da suke yi na Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bidi’ane to Allah ne farkon dan Bidi’a.

Yace dan da Allah suke koyi, Kuma Allah ne ya basu umarnin yin Maulidi.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan yanda Abdulsamad Bua ya je gaisuwar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *