Wednesday, November 19
Shadow

Na gama da Atiku, Har mataimakinsa Okowa ya dawo APC>>Inji shugaba Tinubu

Kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya bayyana cewa ya gama da babban dan Adawa, Atiku Abubakar saboda har wanda yayi masa mataimaki a zaben shekarar 2023, Ifeanyi Okowa ya koma jam’iyyar su ta APC.

Ya bayyana cewa ko gamayyar da suke hadawa a yanzu ta watse.

Inda ya karkare da cewa, Ya sake yin nasara akan Atiku Abubakar.

A jiyane dai Ifeanyi Okowa ya koma jam’iyyar APC daga PDP

Karanta Wannan  Amaryar Babana tsohuwar budurwata ce, muna tsaka da soyayya da ita babana ya zo yace yana sonta ya aureta, Dan haka yanzu mun ci gaba da soyayyar mu idan ma baya nan nakan shiga daki in debe mata kewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *