Wednesday, July 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kama malamin Jami’a a Kano a dakin Otal da matar aure

Rahotanni sun watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka kama wani malamin jami’ar Maun dake Kano a dakin Otal da matar aure.

Rahotan yace malamin yaki barin dalibar tasa wadda matar aurece ta kammala Project dinta.

Dan hakane ma ya nemi idan tana son ya barta ta wuce, sai ta bashi kanta.

Suka hada baki da mijinta, ta amince suka tafi har dakin Otal.

Bayan da suka shiga daki shine aka mai kofar rago aka kamashi.

An ga yanda mutane suka zagayeshi da bulalu suna masa na jaki.

Screenshot
https://www.tiktok.com/@updatefast0/photo/7659935289233657108?_r=1&_t=ZS-97r3JdeZn2D
Karanta Wannan  Hotuna: Atiku Abubakar ya jewa Gwamnan Kano Gaisuwar Rasuwar Dantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *