Hukumomi a Najeriya sun kori ‘yan kasashen waje 51 zuwa kasashen su saboda aikata laifuka da suka hada da zamba ta yanar gizo.
‘Yan kasashen da aka kora sun hada da China ,Philippines, Tunisia, Malaysia, Pakistan, Kyrgyzstan, da Timor-Leste.