Farashin dala ya dan fadi kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Mayu na shekarar 2023.
An kulle kasuwar dalar akan ana sayen dala a farashin Naira 1,339.33.
Idan aka kwatanta da farashi Naira 1,482.81 da aka sayi dalar a ranar Juma’a, ana iya cewa an samu ci gaba.