Wednesday, September 23
Shadow

Nima An min kan Tawaye kamin a sakani a Fim>>Wanna Jarumar ta bayyana

Wata jarumar Kannywood ta bayyana cewa, Tabbas an mata kan ta waye.

Ta bayyana cewa amma ba’a ci OC din ta ba, na kudi aka mata.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon hirar da aka yi da ita da ya watsu sosai.

Karanta Wannan  'Yar Shekaru 16 ta yi Gàrkùwà da kanta inda ta nemi iyayenta su biya kudin fansa Naira Miliyan 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *