Saturday, May 24
Shadow

Nuna banbancin Addini ne da Muslim-Muslim da APC ta yi suka sa Peter Obi ya samu suna amma ba wai wani tsari me kyau gareshi ba>>Inji Omoyele Sowore

Mawallafin Jaridar Sahara Reporters kuma tsohon da takarar shugaban kasa a jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore yace Peter Obi ya samu daukaka ne saboda nuna banbancin Addini.

Ya bayyana cewa saboda APC ta tsayar da duka ‘yan takara musulmai shiyasa Kirista su kuma suka zabi Peter Obi.

Yace amma Peter Obi ba wani tsari ne gareshi da zai kawowa Najeriya ci gaba ba wanda za’a ce shine yasa shi ya samu daukaka.

Karanta Wannan  Tsananin zafi na ci gaba da kashe mutane a Indiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *