Monday, April 20
Shadow

Nuna banbancin Addini ne da Muslim-Muslim da APC ta yi suka sa Peter Obi ya samu suna amma ba wai wani tsari me kyau gareshi ba>>Inji Omoyele Sowore

Mawallafin Jaridar Sahara Reporters kuma tsohon da takarar shugaban kasa a jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore yace Peter Obi ya samu daukaka ne saboda nuna banbancin Addini.

Ya bayyana cewa saboda APC ta tsayar da duka ‘yan takara musulmai shiyasa Kirista su kuma suka zabi Peter Obi.

Yace amma Peter Obi ba wani tsari ne gareshi da zai kawowa Najeriya ci gaba ba wanda za’a ce shine yasa shi ya samu daukaka.

Karanta Wannan  Matasa indai kun shirya da gaske kuke, wallahi cikin sauki zaku kwace mulki daga hannun tsofaffinnan da suka hana kasarnan ci gaba>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *