Thursday, March 5
Shadow

Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis

Tsaro
Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis Allah Ya Bayyana Ta Cikin Aminci. An baza jami'an tsaro na zuwa dazukan jihar Katsina dòmin su kubutar da mahaifiyar mawaƙi Dauda Rarara kamar yadda rundunar ƴansandan jihar Katsina ta bayyana Allàh ya bayyana ta. Ina Roƙon Ƴan Uwa Músúlm Da Ku Taya Ni Da Addu'ar Allâh Ya Kuɓutar Da Mahaifiyata, Ta Dawo Gida Cikin Ƙoshin Lafiya, Roƙon Mawaƙi Rarara Ga Al'ummar Nájeriya Allah Ya bayyana ta.
SHEKARA 16 DA AURE BATARE DA YAJI BA BALLE SAKI:Muhibbat Abdulsalam da Hassan Giggs

SHEKARA 16 DA AURE BATARE DA YAJI BA BALLE SAKI:Muhibbat Abdulsalam da Hassan Giggs

Kannywood
SHEKARA 16 DA AURE BATARE DA YAJI BA BALLE SAKI. Darakta a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood Hassan Giggs sun cika shekara 16 da aure shi da matarsa, Jarumar Kannywood Muhibbat Abdussalam tare da samun ƙaruwar arziƙin ƴaƴa mata 3 kamar yadda kuke gani cikin wannan hoto. Sun rayu tsawon waɗannan shekaru batare da yaji ba balle saki. Wannan gagarumin abin alfahari ne a masana'antar Kannywood. Muna musu fatan alkhairi Allah Ya ƙara musu aminci da zaman lafiya cikin so da ƙaunar juna mai ɗorewa. Wane fata zaku yi musu?

Ya ake tsarkin maziyyi

Maniyyi
Alwala ta wadatar wajan tsarkin Maziyyi, ba sai an yi wanka ba. Hakanan Maziyyi najasa ne, dan haka duk inda ya taba a jikin mutum sai an wankeshi. Saidai idan ya taba tufafin mutum,kayan sawa, yayyafa ruwa a wajan kawai ya wadatar. An tambayi Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi wasallam) game da tsarkin Maziyyi akan kayan sawa,sai yace a cika hannu da ruwa a yayyafa a wajan da ya taba kayan ya wadatar. At-Tirmidhi (115) Allah ne mafi sani.

Yawan fitar da Maziyyi

Maniyyi
Yawan fitar da maziyyi ka iya faruwa saboda karfin sha'awa. Idan mutum na da sha'awa da yawa ko yawaita kallon Fina-finan batsa,ko yawaita tunanin jima'i, yakan iya fuskantar yawan fitar da maziyyi. Babbar hanyar magance wannan matsala itace yin aure. Idan mutum kuma bashi da halin yin aure, sai yayi kokarin yin azumi wanda yana dakushe kaifin sha'awa. A bangaren kiwon lafiya, likitoci sun ce yawan fitar da maziyyi bashi da wata illa ga lafiyar dan adam. Sun bayar da shawarar kokarin fitar da maniyyi wanda suka ce hakan ka iya kawo sauki.

Banbancin maniyyi da maziyyi

Maniyyi
Maniyyi da maziyyi suna da bambance-bambance masu muhimmanci, musamman dangane da sifa da kuma yadda ake kula da su a cikin addinin Musulunci: Maniyyi: Asali: Maniyyi shine ruwan sha'awa wanda yake fitowa yayin inzali (orgasm). Yana fitowa ne da karfi daya bayan daya, zaka jishi tsul-tsul kuma ana jin dadi sosai yayin fitarsa. Sifa: Yana da kauri, launin fari, yana kuma da yauki, idan ya bushe yana zama kamar koko, waja zai yi fari. Hukunci: Maniyyi ana daukarsa da tsarki a mafi yawan mazhabobi ba najasa bane,idan ya taba kaya za'a iya yin sallah dasu ko da ba'a wanke ba, kankarewa ta wadatar. Amma idan ya fita, ana bukatar yin wanka (ghusl). MaziYYi: Asali: MaziYYi shine ruwan sha'awa wanda yake fitowa yayin tunanin saduwa ko sha'awa, kafin inzali. Yawanci zaka ga ya ...

Shin maniyyi najasa ne

Maniyyi
A bisa tsarin addinin Musulunci, maniyyi ba najasa ba ne. A mazhabar Malikiyya, Shafi’iyya, da Hanbaliyya, maniyyi ana daukarsa da tsarki. A mazhabar Hanafiyya kuma, maniyyi ana daukarsa mai tsarki amma idan ya taba tufafi, ya kamata a wanke wuri. Amma, duk da haka, ana bukatar yin wanka (ghusl) bayan saduwa ko fitar maniyyi. A mazhabar Abu Hanifa da Ahmad idan maniyyi ya taba kaya za'a iya kankareshi kawai ba sai an wanke ba ya wadatar. Saidai a Mazhabar malikiyya, sun ce dole sai an wankeshi. Shaykh Al-Islam Ibn Taymiyah yace magana mafi inganci itace Maniyyi ba najasa bane kamar yanda Ash-Shafi`i da Ahmad suka dauka. Karin Hujja kan cewa Maniyyi ba najasa bane daga Hadisai: Matar Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) A'isha R.A ta bayyana cewa ta t...

Shin maniyyi yana da yauki

Maniyyi
Shin maniyyi yana da yauki? E, maniyyi yana da danko da yauki saboda kayan dake cikinsa kamar su protein da fructose, waɗanda suke taimakawa wajen motsawar kwayoyin halitta. Wannan ya sa maniyyi ke da danko da yauki da kuma saurin motsi. Maniyyin namiji ida ya fito waje za'a ganshi da kauri da kuma yauki. Saidai idan ya dauki lokaci, zai tsinke ya zama kamar ruwa kuma kalarsa zata canja yayi haske ba kamar yanda ya fito da farko ba. Hakanan Maniyyin namiji a daidai lokacin da ya fita, yana da dumi. Kuma yana fitane daya bayan daya. Idan ya gama fita, namiji yakan ji jikinsa ya mutu.

Nasiha akan rayuwa

Magunguna
Rayuwa cike take da gwagwarmaya, wata rana ayi dariya, watarana a yi kuka. Duk yanda za'a juya,ka yi kokari, sannan a yi addu'ar Allah kada ya raba mutum da imaninsa. Kowa na da matsala, ta wani tafi ta wani, kada ka ga mutum cikin manyan kaya da babbar mota ka yi tunanin yana cikin jin dadi, da zai bude maka cikinsa,kai da kake tafiya a kasa watakila ka fishi nutsuwa. Kada ka yawaita bayyana matsalarka a wajan jama'a, ya zamana cewa amininka ne kadai zaka baiwa labarin abinda ke faruwa da kai. Idan ka ji gaba daya duniyar ta canja, ka kasa gane kanka, komai ka gwada yaki yi, ka koma ga Allah,ka yi ta zikiri, ka rika karatun Qur'ani. Ka koma ka nutsu ka duba kanka da yanayin da kake ciki, insha Allahu zaka samu mafita. Ka koyi girmama mutane, saidai kada ka wulakanta kank...

Amfanin hakuri a rayuwa

Magunguna
Hakuri yana da matukar amfani a rayuwa ta hanyoyi da dama: Kiyaye Lafiya: Hakuri na taimakawa wajen rage damuwa da bacin rai, wanda zai iya hana matsalolin lafiya kamar hauhawar jini da ciwon zuciya. Gina Dangantaka Mai Kyau: Hakuri na taimakawa wajen kiyaye dangantaka mai kyau da mutane. Yana taimakawa wajen fahimtar juna da yin sulhu idan an samu sabani. Cimma Manufa: Mutanen da suka kasance da hakuri suna iya cimma burinsu domin ba sa gajiya da sauri, suna ci gaba da aiki har sai sun cimma burinsu. Rage Zafin Rai: Hakuri na taimakawa wajen rage zafin rai da saurin fushi, yana sa mutum ya yi tunani kafin ya dauki mataki mai tsanani. Inganta Kwarewa: A fannin koyo da aiki, hakuri yana sa mutum ya ci gaba da kokari har sai ya samu cikakkiyar kwarewa a abin da yake yi. Ka...