
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, rabin Abuja Inyamurai ne suka mallaketa
Hakanan rabin Legas ma kusan sune.
Yace Inyamurai na da matukar muhummanci wajan ci gaban Najeriya.
Yace duk inda kaje a fadin Najeriya baka ga Bahaushe ko Inyamuri ba to kada ka zauna.
Ya bayyana hakane a wajan taron tattalin arziki da aka yi a jihar Imo.