Thursday, October 15
Shadow

Rabin Abuja Gidajen Inyamurai ne>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, rabin Abuja Inyamurai ne suka mallaketa

Hakanan rabin Legas ma kusan sune.

Yace Inyamurai na da matukar muhummanci wajan ci gaban Najeriya.

Yace duk inda kaje a fadin Najeriya baka ga Bahaushe ko Inyamuri ba to kada ka zauna.

Ya bayyana hakane a wajan taron tattalin arziki da aka yi a jihar Imo.

Karanta Wannan  Daga Shekarar 2026, Duk Naira dubu dari da Dan Najeriya ya samu, Gwamnatin Tarayya zata dauki Naira dubu goma sha biyar daga ciki a matsayin kudin haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *