Thursday, May 7
Shadow

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sakawa kasafin kudin 2026 hannu, saidai rashin mataimakin gwamna a wajan ya jawo cece-kuce

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sakawa kasafin kudin shekarar 2026 hannu a yau, Laraba.

Kasafin kudin na Naira Tiriliyan 1.4 ne wanda hakan ya samu halartar manyan jami’an Gwamnatin Kano.

Saidai rashin ganin mataimakin Gwamnan jihar a wajan ya jawo cece-kuce.

Dama dai wata majiya tace Gwamna Abba shi kadai zai koma APC ba tare da mataimakin gwamnan ba.

Hakanan a dazu ne muka ga Abba ya gana da shuwagabannin jam’iyyar APC na jihar Kano.

Karanta Wannan  Ta yi tattaki daga Taraba Zuwa Abuja dan ta ga Salim Goje amma bata samu damar ganinsa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *