Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda wani dan Arewa ya dauki mace me zaman kanta akan Titin Abuja akan Kudi Naira dubu 80

Wannan wani dan Arewa ne da aka gani da dare akan titin Abuja yana ciniki da wata me zaman kanta.

An ji tana cewa ya bata dubu 80 saidai shi yace dubu 20 zai bata.

Amma daga baya an ji tana cewa ya bata dubu 50.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Dr. Hussain Kano yace yana son mawakiya Fati Nijar da aure, sun hadu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *