Thursday, November 12
Shadow

Rahotanni sun ce Tauraron mawakin Najeriya, Kizz Daniel ya bar Kiristanci zuwa Musulunci

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron mawakin Kudu, Kizz Daniel ya bar Kiristanci zuwa Musulunci.

Rahotannin na ta yawo a kafafen sada zumunta.

Saidai zuwa yanzu mawakin bai ce uffan kan hakan ba.

Karanta Wannan  Bakar fata dan kasar Ghana na cikin na gaba-gaba da ake tunanin zasu gaji Fafaroma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *