Thursday, April 30
Shadow

RANAR HAUSA: Dole Mu Tuna Da Marigayi Sheik Abubakar Mahmoud Gumi A Wannan Rana

RANAR HAUSA: Dole Mu Tuna Da Marigayi Sheik Abubakar Mahmoud Gumi A Wannan Rana, Domin Shine Mutum Na Farko A Duniya Da Ya Soma Fassara Alqur’ani Da Harshen Hausa, Kuma Aka Buga Shi Bisa Yardar Majalisar Addinin Mùšùĺncì Ta Duniya Dake Saudiyya

Allah Yangafartawa Malam, da mu baki ɗaya.

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  A rayuwarnan wadanda ka taimaka kawa abin arziki ne ke komawa su zama makiyanka>>El-Rufai ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *