Thursday, October 15
Shadow

Magidanci ya cukume fasto bayan matarsa ta baiwa Faston sabuwar motar da ya sai mata

Magidanci Kirista ya cukumi Fasto a wuya bayan da matarsa ta baiwa faston kyautar sabuwar motar da ya siya mata wai ya mata addu’a.

An ga Rigima ta kacame inda magidancin yace bai yadda ba sai Faston ya bashi motarsa inda faston shi kuma yaki.

Karanta Wannan  Karya kika min, ban taba cewa, Tinubu Barawo ba>>Nuhu Rubadu ya gayawa Naja'atu Muhammad inda yace ta tabbatar ta fito ta bashi Hakuri nan da kwanaki 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *