Tuesday, September 15
Shadow

Rawar Fitsara da Gorgeous ta yi ta dauki Hankula

Tauraruwar Tiktok ta jihar Sokoto Gorgeous ta wallafa Bidiyo inda take rawar fitsara data dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Gorgeous wadda a baya Hukumar Hisbah ta taba kamawa ta ladaftar da ita da alama bata canja daga dabi unta ba.

@gorgeous_ghurl

Kar kada arxikinki yar baba🤣🤣🤣🫣

♬ original sound – CINCIN BOII 🔱
Karanta Wannan  Wannan Baturen wands yana daya daga cikin shahararrun masu kudin ingila na neman matar aure wurjanjan dan ya samu magaji da zai gaji dukiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *