Tuesday, September 15
Shadow

Na dawo Musulunci, Inji Dan gidan Sheikh Nura Khalid Digital Imam daya koma Kirista

Dan gidan babban malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid, Digital Imam me suna Ibrahim wanda a kwanakin Baya yace ya bar Musulunci ya koma Kirista.

A yanzu yace ya dawo Musulunci.

Yace yana baiwa Musulmai hakuri kan sukar da yawa Hadisin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Sannan yace masu cewa mahaifiyarsa ba Musulma bace ba gaskiya bane, kuma ya barsu da Allah.

Karanta Wannan  Ba zan iya soyayya da namijin da ba zai wuce mintuna 40 yana jima'i daji ba>>Inji Wannan 'yar Fim din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *