Tuesday, March 17
Shadow

Rigi-Rigi ya rigamu gidan gaskiya yana Shirka bai kamata a nema masa gafara ba>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa, Rigi-Rigi ya rigamu gidan gaskiya yana aikata Shirka.

Yace bai halatta a nema masa gafara ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya saki.

Yace kowa ya nemi ilimin kaucewa shirka dan haduwa da Allah lafiya.

Karanta Wannan  Kalli bidiyon yanda Umar Bush ya hadu da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *