
Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike ya bayyana cewa rubabbun ‘yan siyasa ba zasu ga kokarin da Tinubu yake ba.
Ya bayyana hakane yayin kaddamar da wani aiki titin Ushafa-Bwari a Abuja.
Yace akwai wani da tun shekarar 1999 ya kasa zama a guri guda ya canja jam’iyyu sun kai 10.