
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, ta dade da sanin cewa, ita ruwan ido ne ya hanata yin aure.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumuntar Tiktok inda tace bawai me kudi take nema ba, tana neman Dogon Namiji ne amma yawanci masu zuwa nemanta gajeru ne.