Friday, July 17
Shadow

Sabbin Rahotanni sun ce Jirgin Najeriya C-130 dake kasar Burkina Faso ya samu Tangarda ne ya sauka a kasar

Wasu Rahotanni daga bangaren masu goyon bayan Najeriya sun bayyana cewa jirgin saman C-130 da ke kasar Burkina Faso ba tursasa masa aka yi ya sauka ba.

Jirgin ya sauka ne saboda samun Tangarda a yayin da yake kan hanya.

Saidai hakan na zuwane bayan da ita kasar Burkina Faso tace jirgin ya shigar mata kasa ne ba bisa ka’ida ba.

Zuwa yanzu dau hukumar sojojin saman Najeriya basu fitar da sanarwa ba game da lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani dan Cha-Cha da matarsa ta rabu dashi saboda Cha-cha, Ya saka Dubu biyu da dari biyar ya ciwo Naira Dubu tamanin amma nan take ya sake mayar da Dubu tamanin din ya sake Buga Cha-Cha itama aka cinyeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *