Sunday, October 18
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Wannan Mutumin ya hada kayan shan ruwa yana kiran mutane a bakin hanya su tsaya su yi buda baki

Wannan Mutumin dan kasar Oman ya shirya kayan shan ruwa ya ajiye a bakin titi inda yake tare matafiya yana cewa su tsaya su sha ruwa.

Rahotanni sun bayyana cewa, shekarar sa 17 yana wannan abin Alheri.

Inda mutane da yawa suke ta masa fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka lakadawa wata data yi murnar rashin Shugaba Buhari na jaki sannan aka kaita Ofishin 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *