
Sabon Paparoma Pope Leo XIV ya bayyana cewa, aure tsakanin mace da namiji ne suka gani a Baibul.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke yaba masa, wasu kuma na sukarsa.
Fafaroma da ya mutu, Pope Francis yayi suna sosai wajan nemawa ‘yan Madigo da Luwadi da masu auren jinsi ‘yanci.
Wannan magana da sabon fafaroman yayi ana ganin ya zo da sabon canji.