Tuesday, September 22
Shadow

Saikace ba kasar Larabawa ya je ba: Kalli Bidiyon yanda matan larabawa suka tarbi shugaban kasar Amurka Donald Trump da shigar banza, babu Hijabi ba dan kwali a kansu da ya jawo cece-kuce

Bidiyon matan Larabawa babu Hijabi babu dankwali akansu ya jawo cece-kuce sosai a yayin da aka gansu suna tarbar shugaban kasar Amurka, Donald Trump a kasar UAE.

Matan dai dake da dogayen Gashi sun rika wasa da gashin a gaban Shugaba Trump.

https://twitter.com/MargoMartin47/status/1922995639455044017?t=PJ0FlItXLf_841VVjSttDg&s=19

Lamarin ya bayar da mamaki kasancewar kasar Musulunci ce ya je kuma kasar Larabawa.

Karanta Wannan  Wata Sabuwar cuta da ba'a taba ganin irin ta ba ta kkàshè mutane 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *