Saturday, March 7
Shadow

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya yi niyyar ɗaukar sojoji milyan ɗaya da ƴan sanda milyan ɗaya da a ce ya zama shugaban Najeriya a zaɓen 2023

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya yi niyyar ɗaukar sojoji milyan ɗaya da ƴan sanda milyan ɗaya da a ce ya zama shugaban Najeriya a zaɓen 2023

Ɗan takarar shugaban ƙasar na jam’iyyar NNPP a zaɓén na 2023 da ya gabata, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta hakan a hirarsa da BBC Hausa, ya ce wannan matakin zai inganta harkokin tsaron Najeriya da ya tabarbare a wasu sassan ƙasar.

Wane fata zaku yi masa?

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Babbar Kotu a Najeriya ta hana dukkan jami'an tsaron Najeriya kora ko fitar da Sarki Sanusi Lamido Sanusi II daga Fadar Sarki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *