Monday, December 16
Shadow

Sarki Aminu Ado Bayero ne zabina>>Inji Tauraruwar Fina-finan Hausa, Sadiya Kabala

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Sadiya Kabala ta bayyana cewa, Sarki Aminu Ado Bayero e zabinta.

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta i da tace bata hana kowa ya bayyana zabinsa ba.

Sadiya ta saka hoton sarkin tana waka akai.

Rikicin sarautar Kano wadda ya taso bayan da majalisar jihar ta sauke Sarki Aminu Ado Bayero ta mayar da tsohon Sarki Muhammad Sanusi II akan karagar sarautar ya raba kawunan mutane da yawa a ciki da wajen jihar ta kano.

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Sarkin Waka, ranar 3 ga Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *