Wednesday, May 7
Shadow

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada ‘Yar’Adua

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada ‘Yar’Adua.

Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman CFR, Ya Karbi baƙuncin Sarkin Kano Alhaji Dr. Muhammad Sanusi ll CON a Fadar sa da ke Kofar Soro a Katsina.

Daga Comr Nura Siniya

Karanta Wannan  Duk da Matatar Dangote, da ta Warri na aiki, yawan tataccen man fetur da ake shigo dashi daga kasar waje ya nunka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *