Wednesday, September 2
Shadow

Shafa’atu London bee cikin kuka tace basu yafe wahalar da sukawa Abba Gida-Gida ba

‘Yar Siyasa, Shafa’atu London Bee ta bayyana cewa basu yafewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wahalar da suka masa ba.

Ta bayyana hakane a wajan taron da aka yi a gidan Kwankwaso.

Ta bayyana cewa duk inda Kwankwaso ya je, tana tare dashi.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta kasa bayar da umarnin Kotu na tsare malam Sheikh Khalifa Sani Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *