Thursday, January 15
Shadow

Sheikh Isa Ali Pantami ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Malamin Addinin Islama, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Malam ya bayyana cewa yana fatan Allah ya jikansa yasa ya huta.

Karanta Wannan  Motar kaya ta hàlalàkà masu bikin Easter biyar a jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *