Sheikh Lawal Triumph yayi wani karatu inda yake cewa duk inda alamtara tazo a Qur’ani, Ila ce ke biyo bayanta.
Saidai da yawa, Musamman ‘yan Darika sun ta yi masa raddi masu zafi akan cewa ba gaskiya bane.