Bayan ficewar Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar NNPP inda yake shirin komawa jam’iyyar APC.
Danbalki Kwamanda yayi fatan cewa, Kwankwaso ya dauko Sanata Barau ya bashi takarar gwamna a 2027 dan ya kayar da Abba zabe.