Shugaba Buhari ya ce ba zai rubuta takarda ba kamar yadda sauran Shuwagabanni ke yi saboda gudun kada ya ɓatawa wasu mutane da iyalansu suna
Mista Buhari ya ce ba zai yiwu ya rubuta takarda ba tare da ya ambaci sunayen wasu mutane ba wanda hakan ka iya jawo masu ɓacin rai ko bacin suna
Me zaku ce?