Babban fasto a cocin The Methodist Church of Nigeria, Rev. Emmanuel Udofia ya bayyana cewa akwai yunwa a Najeriya.
Dalilin hakane ma yasa ya jawo hankalin fastoci ‘yan uwansa dasu rika karfafa gwiwar mutane.
Ya kuma baiwa fastocin shawarar yiwa mutane addu’a da basu shawarwari masu kyau.