Monday, April 6
Shadow

Shugaba Tinubu ya gana da Firaiministan kasar Netherlands ta waya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Firaiministan kasar Netherlands, Dick Scoof ta wayar tarho.

Fadar shugaban ne ta bayyana haka.

Hakan na zuwane bayan da shugaban ya halarci zaman majalisar zartaswa a yau, Laraba.

Karanta Wannan  Jihar Legas ta hana Masu gidajen haya karbar kudin haya na shekaru 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *