Sunday, September 6
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: Hukumar kula da Almajirai ta kasa ta karrama Rarara saboda tallafin da yake baiwa Almajirai

Hukumar kula da almajirai ta kasa ta karrama tauraron mawaki Dauda Kahutu Rarara saboda taimakon da yake baiwa Almajirai.

Shugaban hukumar yace saboda yanda Rarara ke tallafawa rayuwar Almajirai shiyasa suka ga ya dace su bashi kyautar girmamawa.

https://www.tiktok.com/@mubeedabai/video/7538014470908497208?_t=ZS-8yqVAFGi9o1&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ministan Kudi, Wale Edu ya dawo Najeriya bayan jinya a kasar Waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *