April 23, 2025 by Bashir Ahmed Shugaba Tinubu Na Ganawar Sirri Da Su Nuhu Ribadu Da Shugabannin Tsaro Kan Matsalar Tsaro. Karanta Wannan Kalli Bidiyon Haduwar G-Fresh da Sheikh Ibrahim Maqari inda yace ya ji wa'azin da malam ya masa kuma yanzu zai rika fadakarwa ko da ta hanyar wasa ne