Wednesday, January 15
Shadow

Shugaba Tinubu ya saka jiragensa 3 a kasuwa

Fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta sanar da saka jiragen shugaban kasar guda 3 a kasuwa dan sayarwa.

Jiragen dai sun tsufane shine aka tattara za’a sayar dan samun kudaden da za’a siyo sabbi.

Wannan mataki kuma zai rage kudaden da ake kashewa wajan kula da jiragen wanda ba duka Shugaban kasar ke amfani dasu ba.

Hakan na zuwane yayin da majalisar tarayya ta bada shawarar saiwa shugaban kasar da mataimakinsa sabbin jirage.

Karanta Wannan  Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *