Friday, January 23
Shadow

Shugaba Tinubu ya taya Hadiza Bala Usman murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda ta cika shekaru 50

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya taya me bashi shawara ta musamman kan tsare-tsare, Hadiza Bala Usman murnar cika shekau 50 a Duniya

Shugaban ya jinjina mata game da yanda take aiki Tukuru.

Yace kwarewar da ta ke dashi na aikin gwamnati na kusan shekaru 30 abin Alfaharine.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Bikin Iyamurai Musulmai da ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *