Friday, January 23
Shadow

Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Cika Shekara 75 Cif A Duniya

Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Cika Shekara 75 Cif A Duniya.

A yau Laraba ne 25 ga watan Disamba, 2024, tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ke cika shekaru 75 da haihuwa a duniya.

Wace Irin Fata Za Ku Yi Masa?

Daga Jamilu Dabawa

Karanta Wannan  Kafar mu kafar Kwankwaso a siyasa duk inda ga tafi zamu bishi - Abba Gida Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *